Hotuna: Yadda ambaliya ta mamaye babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja
Ambaliyar ruwa ta mamaye wani sashe na babbar hanyar Babban Birnin Tarayya Abuja zuwa Lokoja, babban birnin Jihar Kogi. Wakilin Aminiya na daga cikin daruruwan matafiyan da lamarin ya ritsa da su. Kudin cizo ya mamaye wata jiha a Amurka Mutumin da ya ‘rasu’ a hatsarin jirgin sama ya dawo gida bayan shekara 45 Gwa […]
Yadda wasu fasinjoji suke tura motarsu a kauyen Anini da ke kan hanyar Abuja zuwa Lokoja ranar Juma’a bayan ruwa ya mamaye hanyar.
Hoto: Abubakar Sadiq Isah
Ambaliyar ruwa ta mamaye wani sashe na babbar hanyar Babban Birnin Tarayya Abuja zuwa Lokoja, babban birnin Jihar Kogi.
Wakilin Aminiya na daga cikin daruruwan matafiyan da lamarin ya ritsa da su.
- Kudin cizo ya mamaye wata jiha a Amurka
- Mutumin da ya ‘rasu’ a hatsarin jirgin sama ya dawo gida bayan shekara 45
Gwa wasu daga cikin hotunan ambaliyar:



