Hotuna: Yadda bikin karamar Sallah ya gudana a birnin Zazzau
Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris yayin da yake karanta jawabin Sallah a Fadarsa.Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-rufai Tare da mai martaba Sarkin Zazzau yayin da suke Sallar idi a garin Zariya
Gwmnan Jihar Kaduna Nasir El-rufai tare da Mai Martaba Sarkin Zazzau a yayin da Hakimai da ‘ya ‘yan Sarki suke kai Gaisuwa
Gwmnan Jihar Kaduna Nasir El-rufai tare da Mai Martaba Sarkin Zazzau a yayinda Hakimai da ‘ya ‘yan Sarki suke kai Gaisuwa