HOTUNA: Yadda Gwamnan Bauchi ya karɓi baƙuncin tawagar Media Trust

Gwamnan ya karɓi baƙuncin tawagar a ofishinsa da ke gidan gwamnatin Jihar Bauchi.

HOTUNA: Yadda Gwamnan Bauchi ya karɓi baƙuncin tawagar Media Trust

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya karɓi baƙuncin tawagar kamfanin Media Trust Group, mamallaka jaridar Daily Trust, Aminiya, Trust TV, da Trust Radio.

Daga cikin tawagar da suka kai wa gwamnan ziyara akwai Babban Jami’in Gudanarwa na Kamfanin, Malam Ahmed I. Shekarau, da Editan Harkokin Siyasa na Daily Trust, Clement Oloyede.

Sun gana da gwamnan a ofishinsa da ke gidan gwamnatin Bauchi.

 

Ga hotunan yadda ganawar ta wakana: