Hotuna: Yadda ruwan sama ya mamaye wasu unguwanni a Abuja

A safiyar yau Alhamis an tashi da ruwan sama a cikin garin Abuja, inda ruwan ya mamaye wasu unguwannin wajen garin Abuja kamar unguwar Lokogma da dai sauran su. Ruwan saman ya mamaye a kalla gidaje goma da makaranta da kuma coci biyu. Hotuna daga Taiwo Adeniyi.

Hotuna: Yadda ruwan sama ya mamaye wasu unguwanni a Abuja

A safiyar yau Alhamis an tashi da ruwan sama a cikin garin Abuja, inda ruwan ya mamaye wasu unguwannin wajen garin Abuja kamar unguwar Lokogma da dai sauran su.

Ruwan saman ya mamaye a kalla gidaje goma da makaranta da kuma coci biyu.

Hotuna daga Taiwo Adeniyi.