HOTUNA: Yadda Sarkin Fulanin Legas Ya Yi Hawan Idin Karamar Sallah

Sarkin ya bi sahun takwarorinsa na Arewacin Najeriya wajrn gudanar da hawan idi.

HOTUNA: Yadda Sarkin Fulanin Legas Ya Yi Hawan Idin Karamar Sallah

Yadda Mai Martaba Sarkin Fulani a Jihar Legas, Alhaji Mohammed Bambado, ya yi hawan idin ƙaramar sallah a jihar.

Sarkin ya bi sahun takwarorinsa na  Arewacin Najeriya.

Kamar yadda al’ada ta tanada, kowane Sarki yana shiga ta ƙawa da ƙasaita domin tafiya sallar Idi tare da tawagarsa.

Ga hotunan a ƙasa:

Hajjin 2023: An dawo wa mahajjata 3,000 kuɗaɗensu a Kaduna

’Yan sanda sun ceto mutum 23 da aka sace a Kaduna

Arsenal ta yi sukuwar salla a kan Man City da ci 5

Fasinjoji 30 sun ƙone ƙurmus a hatsarin mota a Ondo