Yadda hadarin manyan motoci ya raunata wasu yau a Legas
A safiyar yau Talata an samu wani mummunan hadari tsakanin motar fasinja kirar bas da tirelar kamfanin Dangote a hanyar Ikorodu a jihar Legas. Cikakken rahoton na nan tafe.
A safiyar yau Talata an samu wani mummunan hadari tsakanin motar fasinja kirar bas da tirelar kamfanin Dangote a hanyar Ikorodu a jihar Legas.

Cikakken rahoton na nan tafe.