HOTUNA: Yadda yajin aikin NLC ya tsayar da harkoki a Najeriya
Ga hotunan yadda yajin aiki kungiyar kwadago ya tsayar da harkoki a Kano da wasu sassan Najeriya
Kungiyar kwadago ta rufe cibiyoyin gwamnati da ma’aikatu sakamakon yakin aikin da ta kira na naman karin mafi karancin albashi.
Ga hotunan yadda yajin aikin ya tsayar da harkoki a Kano da wasu sassan Najeriya:

