Hotuna: Yadda ’yan Kwankwasiyya suka yi wa Kano cikar kwari

‘Yan Kwankwasiyya sun yi wa Birnin Dabo cikar kwari.

Hotuna: Yadda ’yan Kwankwasiyya suka yi wa Kano cikar kwari

Yadda magoya bayan Kwankwaso suka yi wa Jihar Kano cikar kwari

Babu masakar tsinke yayin da jam’iyyar NNPP ke kaddamar da ofishin yakin neman zabenta a Jihar Kano.

‘Yan kwankwasiyya, wato magoya bayan dan takarar Shugaban Kasa kuma jagoran jam’iyyar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne suka yi wa birnin na Dabo cikar kwari a yammacin wannan Lahadin.

Ga hotunan yadda ’yan Kwankwasiyya suka yi wa Kano cikar kwari:

 

Baffa Bichi da Barau Jibrin sun gana a Abuja

MC Tagwaye ya fice daga APC zuwa SDP

Wata mata ta faɗa ruwa ta mutu a Legas

Direba ya murƙushe yarinya ta mutu a artabu da jami’an tsaro a Edo