Hotuna: Yadda zanga-zangar karin kudin lantarki ta gudana

NLC ta jagoranci zanga-zanga da rufe cibiyoyin hukuma da kamfanonin rarraba lantarki da zummar matsa musu su soke karin kudin wuta a Najeriya

Hotuna: Yadda zanga-zangar karin kudin lantarki ta gudana

A ranar Litinin kungiyar kwadago a Najeriya ta jagoranci zanga-zanga tare da rufe cibiyoyin hukumar wutar lantarki da na kamfanonin rarraba wutar da zummar matsa musu su soke karin kudin wuta da aka yi a kasar.

Ga wasu hotunan yadda abin ya gudana: