HOTUNA: Yadda zanga-zangar tsadar rayuwa ke gudana
A safiyar Alhamis din na ’yan Najeriya suka fara zanga-zangar nuna adawa da tsadar rayuwa a kasar.

Ga hotunan yadda aka wayi gari a wannan rana da zanga-zangar take gudana.