HOTUNA: ’Yan kasuwar Kano sun yi alkunut kan kwana 70 babu wutar lantarki

Kanana da matsakaitan ’yan kasuwa a Kano sun yi sallah da addu’on’i neman dauki daga Allah bayan shafe kwana 70 babu wutar lantarki.

HOTUNA: ’Yan kasuwar Kano sun yi alkunut kan kwana 70 babu wutar lantarki

Kananan da matsakaitan ’yan kasuwa a Rukunin Masana’antu da ke Dakata a Kano sun yi sallah da addu’o’i domin neman dauki daga Allah, bayan rashin wutar lantarki na kwana 70.

Ana hasashen sama da mutum 10,000 ne ake jin lamarin ya shafa baya ga asarar miliyoyin kudade.