HOTUNA: ’Yan sandan Abuja sun ƙwato kayan lantarki da aka sace
Wasu daga cikin kayayyakin da aka ƙwato da suka haɗa da: Igiyoyin wutar lantarki masu yawa, an baje kolin su a yayin da rundunar ‘yan sandan Abuja ta gabatar waɗanda ake zargin
Rundunar ’yan sandan Babban Birnin Tarayya (FCT) tare da haɗin gwiwar wasu jami’an tsaro sun kai samame a wasu gidajen jama’a a birnin, inda suka kama wasu da ake zargin ɓarayi ne tare da ƙwato kayayyakin da aka sace.
Wasu daga cikin kayayyakin da aka ƙwato da suka haɗa da: naɗin igiyoyin wutar lantarki masu yawa, an baje kolin su a yayin da rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta gabatar waɗanda ake zargin a ranar Juma’a
- Ya tona kabarin mijin mahaifiyarsa ya yanke kansa
- Direba cikin barasa ya murƙushe sojoji sun mutu a Legas
Ga wasu hotunan kayan da aka ƙwato: