HOTUNA: ’Yan Shi’a da ’yan sanda suka kama bayan rikicin Abuja

Mabiya akidar Shi’a da ’yan sanda suka kama bayan arangamar da ta yi ajalin ’yan sanda biyu da farar hula a Kasuwar Wuse da ke Abuja

HOTUNA: ’Yan Shi’a da ’yan sanda suka kama bayan rikicin Abuja

Wasu mabiya akidar Shi’a da ’yan sanda suka kama bayan wata arangama tsakanin bangarorin, wadda ta laƙume rayukan ’yan sanda biyu da kuma wani mutum guda a Kasuwar Wuse da ke Abuja.

Hoto: Abubakar Sadiq Isah.