Hotuna: Ziyarar ’yan Kannywood wurin Ministar Al’adu Hannatu Musa
Ministar ta yi alkawarin aiki da masana’anar don raya al’adun gargajiya don ci gaban kasar nan.

‘Yan Kannywood karkashin kungiyar raya al’adun gargjiya ta ‘Kannywood Cultural Heritage’ KCH ta ziyarci Ministar Al’adu da Kirkire-Kirkire, Hannatu Musa a inda ta yi alkawarin aiki da ‘yan masana’anar don raya al’adun gargajiya don ci-gaban kasar nan.
Ga yadda ziyarar ta kasance cikin kayatattun hotuna:






