Hotunan Buhari a Jihar Yobe
A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara Jihar Yobe domin jajanta musu kan sace ‘yan matan da aka yi a makarantar Dapchi. Ku kalli hotunansa a lokacin da yake zantawa da mutanen jihar.