Hotunan dawowar Buhari gida daga Birtaniya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga Birtaniya bayan wata ziyara da ya kai can. Shugaban ya koma gida cikin daren Juma’a ne, kamar yadda Bashir Ahmad, mai yi masa hidima kan kafofin sada zumunta ya wallafa a Twitter.

Hotunan dawowar Buhari gida daga Birtaniya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga Birtaniya bayan wata ziyara da ya kai can.

Shugaban ya koma gida cikin daren Juma’a ne, kamar yadda Bashir Ahmad, mai yi masa hidima kan kafofin sada zumunta ya wallafa a Twitter.