A ranar Alhamis Shugaba Buhari da iyalansa da manyan jami’an gwamnatinsa suka halarci Idin Sallar Karama a Fadar Shugaban Kasa.
Ga hotunan yadda sallar ta gudana.
Matar Shugaban Kasa, Aisha Buhari (ta biyu daga hannun hagu) a lokacin da ake sallar Idin Karamar Sallah a Fadar Shugaban Kasa. (Hoto: Buharisallau1)
Buhari tae da Shugabannin Majalisar Tarayya da sauran jami’an Gwamnatinsa bayan saukowa daga Sallar Idi ranar Alhamis. (Hoto: Buharisallau1).
AN gudanar da sallar a safiyar Alhamis a Fadar Shugaban Kasa bayan kammala azumi 30 a watan Ramadan. (Hoto: Buharisallau1).Wadanda ke sahun gaba sun sanya shakwara da jamfa, akasarin farare. (Hoto: BuhariSallau10).Shugaba Buhari da jikokinsa bayan saukowa daga Sallar Idi. (Hoto: Buharisallau1).Shugaba Buhari da maidakinsa Aisha, tare da ‘ya’yansu mata bayan saukowa daga Idi. (Hoto: Buharisallau1).Shugaban kasa tare da iyalansa a ranar Sallar. (Hoto: Buharisallau1).