Hotuna: Fasinjojin jirgin farko a wata 5 daga Legas zuwa Gabas ta Tsakiya

A ranar Asabar 5 ga Satumba 2020 ne aka fara jigilar jiragen sama tsakanin Najeriya da kasashen duniya wata biyar bayan rufewa. Ga wasu daga cikin hotunan fasinjoji jirgin farko zuwa yankin Gabas ta Tsakiya daga Legas:

Hotuna: Fasinjojin jirgin farko a wata 5 daga Legas zuwa Gabas ta Tsakiya

A ranar Asabar 5 ga Satumba 2020 ne aka fara jigilar jiragen sama tsakanin Najeriya da kasashen duniya wata biyar bayan rufewa.

Ga wasu daga cikin hotunan fasinjoji jirgin farko zuwa yankin Gabas ta Tsakiya daga Legas:

Wasu fasinjojin a filin Jirgi na Murtala Mohammed da ke Legas.
Wani fasinja a kan layi a filin jirgi na Legas a ranar Asabar
Yadda mutane ke bin layin shiga filin jirgi a Legas
Wurin da ake yi wa kayan matafiya feshin magani a filin jirgin na Legas.
Kofar shiga domin tantance kayan matafiya

Sojoji sun daƙile harin Boko Haram, sun ceto mutum 9 a Borno

’Yan sanda sun kashe ’yan fashi 3 a Binuwai

Mahara sun sace bsarake, sun harbi matarsa a ƙauyen Ondo

Sarkin Musulmi ya umarci a fara neman jinjirin watan Muharram