Hukumar Abuja za sayo motocin haya na Naira miliyan 500

Ministan Abuja Sanata Bala Mohammed ya ce hukumarsa ta amince a kashe Naira miliyan 500 wajen karo motoci haya don rage radadin dokar takaita zirga-zirgan kananan bas din haya a birnin.