Hukumar Birnin Abuja ta bude sabuwar Jami’ar Kimiyya da Fasaha
A wani yunkuri na bunkasa ilimin kimiyya, Hukumar Birnin Tarayya ta bude sabuwar Jami’ar Kimiyya da Fasaha a yankin Abaji da ke wajen birnin.