Kananan Labarai• Created February 8, 2013 06:57
Hukumar Birnin Tarayya ta musanta ware Naira biliyan biyar don korar karuwai
Hukumar Birnin Tarayya, Abuja, ta musanta zargin da ta ce ya fito a wasu kafofin watsa labarai da ke cewa ta shirya kashe kimanin Naira biliyan biyar domin korar karuwai daga birnin