Hukumar Birnin Tarayya za ta rika amfani da sojoji wajen aiki tsaro

A wani yunkuri na kara tabbatar da tsaro a ciki da wajen birnin Abuja, Hukumar Birnin Tarayya ta bullo da sabon tsarin amfani sojoji a wasu yankunan birnin.