Hukumar EFCC na bukatar a gurfanar da alkalai 15 bayan dakatar da Talba
Hukumar Yaki da yi wa Tattalinn Arziki Tu’annati ta kasa (EFCC) ta ce, akwai bukatar a gurfanar da alkalai 15 da Hukumar Shari’a ta kasa (NJC) ta dakatar kan yin ba daidai ba.