Hukumar EFCC ta cafke Mataimakin Shugaban PDP

Hukumar da ke Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta cafke Mataimakin Shugaban jam’iyyar PDP Prince Uche Secondus. An kama shi ne da safiyar yau (Laraba) bisa zargin cin hanci da rashawa. A makon jiya ne Mista Secondus ya mika mulkin jam’iyyar ga Sabon Shugabanta Ali Modu Sheriff.  Za mu kawo muku […]

Hukumar EFCC ta cafke Mataimakin Shugaban PDP
Hukumar EFCC ta cafke Mataimakin Shugaban PDP

Hukumar da ke Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta cafke Mataimakin Shugaban jam’iyyar PDP Prince Uche Secondus.

An kama shi ne da safiyar yau (Laraba) bisa zargin cin hanci da rashawa.

A makon jiya ne Mista Secondus ya mika mulkin jam’iyyar ga Sabon Shugabanta Ali Modu Sheriff. 

Za mu kawo muku karin bayani…