Hukumar fansho ta kwato biliyan 16 daga kamfanonin inshora

Hukumar Fansho ta PTAD ta kwato kimanin Naira biliyan 16 daga kamfanonin inshore daban-daban. Da take jawabi yayin taron masu ruwa da tsaki don murnar cika shekara guda a  ofishinta, Shugabar Hukumar, Barista Sharon Ikeazor ta ce hukumar ta kwato kudi mafi tsoka daga kamfanin inshore na NICON. Ikeazor ta bayyana cewa hukumar ta karbo […]

Hukumar fansho ta kwato biliyan 16 daga kamfanonin inshora

Hukumar Fansho ta PTAD ta kwato kimanin Naira biliyan 16 daga kamfanonin inshore daban-daban.
Da take jawabi yayin taron masu ruwa da tsaki don murnar cika shekara guda a  ofishinta, Shugabar Hukumar, Barista Sharon Ikeazor ta ce hukumar ta kwato kudi mafi tsoka daga kamfanin inshore na NICON.
Ikeazor ta bayyana cewa hukumar ta karbo kadarori da suka kai na Naira biliyan 13 daga kamfanin inshora na NICON wanda Ma’ikatar Wutar Lantarki da Ayyuka da Gidaje ta kayyade kudinsu.

Matsalar Tsaro: Dole mu faɗakar da mutane yadda za su kare kansu – ACF

Majalisa ta buƙaci sojoji su kawo ƙarshen Lakurawa

Ɗan Aljeriya ya shiga hannu kan safarar makamai a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna