Hukumar FIFA ta bayyana kyautar Naira miliyan 643 ga kasar da ta lashe gasar Nahiyoyi ta duniya

A shekranjiya Laraba ne Hukumar kula da wasan kwallon kafa ta duniya, FIFA, ta bayar da sanarwar kyaututtukan da za a raba wa kasashe takwas da za su fafata a gasar cin kofin Nahiyoyi na duniya