Hukumar Hisba ta kama karuwai a Kano

A makon jiya ne Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta cafke wasu mata masu zaman kansu ciki har da wata yarinya ’yar kimanin shekaru 17 wacce ke safarar ’yan mata daga garuruwa tana hada su da hamshakan mazan banza suna lalata da su.