Hukumar INEC ta dage zabe

Hukumar INEC ta sanar da cewa ta dage zaben Najeriya bayan ta yi la’akari da wasu muhimman abubuwa da suka sha mata kai. Shugaban Hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya sanar da hakan da misalin karfe 2:30 na dare a lokacin da yake zantawa da manema labarai. Yanzu zaben Shugaban Kasa da yana majalisun tarayya […]

Hukumar INEC ta dage zabe

Hukumar INEC ta sanar da cewa ta dage zaben Najeriya bayan ta yi la’akari da wasu muhimman abubuwa da suka sha mata kai.
Shugaban Hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya sanar da hakan da misalin karfe 2:30 na dare a lokacin da yake zantawa da manema labarai.
Yanzu zaben Shugaban Kasa da yana majalisun tarayya ya koma ranar Asabar 23 ga watan Fabarailu, yayinda kuma da na gwamnoni da majalisar jiya ya koma ranar Asabar, 9 ga watan Maris.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa