Hukumar INEC za ta ba nakasassu dama a zabe mai zuwa
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta ce za ta bullo da tsarin rubutun nakasassu don basu damar yin zabe a shekarar 2019.