Hukumar Kwastam ta tara kudin shiga Naira Triliyan daya

Hukumar Kwastam ta tara wa Gwamnatin Tarayya kudin shiga da ya kai kimanin Naira Triliyan daya a wannan shekarar. Jami’in hulda da jama’a na hukumar, Joseph Attah ne ya sanar da hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai a Abuja, inda ya ce wannan shekarar kudin da aka samu ya haura wa kudin […]

Hukumar Kwastam ta tara kudin shiga Naira Triliyan daya

Hukumar Kwastam ta tara wa Gwamnatin Tarayya kudin shiga da ya kai kimanin Naira Triliyan daya a wannan shekarar.

Jami’in hulda da jama’a na hukumar, Joseph Attah ne ya sanar da hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai a Abuja, inda ya ce wannan shekarar kudin da aka samu ya haura wa kudin da Gwamnatin Tarayya ta bukaci su tara da Naira biliyan 241.68.

Ita dai hukumar, Gwamnatin Tarayya ta bukaci ta tara Naira biliyan 770.57 ne, amma kuma sai ta samu nasarar tara Naira triliyan daya