NDLEA ta kama tabar wiwi mai nauyin kilo 658 a Edo
Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta kama wadansu mutane biyu da ke dauke da jakunkunan tabar wiwi 50 wanda nauyin su ya kai kilogiram 685. Kwamandan hukumar na jihar Buba Wakawa ya ce, sun kama wadanda suke zarginsu: Matthew Enumba dan shekara 51 da Ojukwu Henry Ofor, dan shekara 36, wadanda […]
Kullen COVID-19 ya sa masu shan kwaya sun karu, inji NDLEA
Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta kama wadansu mutane biyu da ke dauke da jakunkunan tabar wiwi 50 wanda nauyin su ya kai kilogiram 685.
Kwamandan hukumar na jihar Buba Wakawa ya ce, sun kama wadanda suke zarginsu: Matthew Enumba dan shekara 51 da Ojukwu Henry Ofor, dan shekara 36, wadanda suka shahara a fannin safarar tabar wiwi daga shiyyar Kudu maso Kudu zuwa Arewa maso Yamma.
An dai kama su ne a hanyar su ta garin Okpella zuwa Okene a mota kirar Toyota Hiace.