Hukumar NDLEA ta kama tsohon dan sanda da wiwi kilo 108 a Bauchi
Hukumar Yaki da Tu’ammali da Miyagun kwoyoyi ta kasa (NDLEA) a Jihar Bauchi ta samu nasarar kame wani tsohon dan sanda dauke da tabar wiwi kilo 108 a kan hanyar Ningi zuwa Bauchi.