Hukumar NIPOST ta rabar da kuxi ga masu karamin karfi
Gwamnatin tarayya ta mika kudade ga Hukumar rarraba wasiku NIPOST akan naira 5,000 ga masu karamin karfi, a shirin tallafin da ake baiwa ‘yan Najeriya mabukata. Shugaban NIPOST Barista Bisi Adegbuyi ne ya sanar da hakan a jiya Talata yayin zagayowar ranar rarraba wasiku ta duniya ta 2018. Ya dai bayyana ranar a matsayin ranar […]
Gwamnatin tarayya ta mika kudade ga Hukumar rarraba wasiku NIPOST akan naira 5,000 ga masu karamin karfi, a shirin tallafin da ake baiwa ‘yan Najeriya mabukata.
Shugaban NIPOST Barista Bisi Adegbuyi ne ya sanar da hakan a jiya Talata yayin zagayowar ranar rarraba wasiku ta duniya ta 2018. Ya dai bayyana ranar a matsayin ranar rabon kyauta ta duniya inda ake sa ran rarraba naira 5,000 ga mabukata a jihohin Nasarawa da Benuwe da Anambra.