Hukumar shari’a ta raba wa mutum 80 zakka a yankin Katagum

Hukumar Shari’a ta Jihar Bauchi ta raba zakkar Naira dubu 800 ga mabukata 80 a yankin masarautar Katagum, wacce wani dan kasuwa Alhaji Bawuro Madobi ya fitar.