Hukumar Tace Fina-Finai ta yi kara ta ba bisa ka’ida ba – Sani Rainbow
Alhaji Sani Abubakar (Rainbow), dan kasuwa ne mai harkar kasuwancin fina-finan Hausa da na Nollywood, shi ne Shugaban kungiyar ’Yan Kasuwar Fina-Finan Hausa na Najeriya.