Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwa ta tallafa wa wadanda ambaliya ta shafa a Jihar Kebbi
Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya ta tallafa wa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Jihar Kebbi da barguna da katifu da gidajen sauro.