Ibo da kudi

Wani dan kabilar Ibo ne ya yi hadari da sabuwar motarsa mai tsada, ya yi kokari ya tashi ya kira dan sanda ta waya. Da ya iso wurin sai ya ce masa: “Don Allah ka duba ka gani, wannan mai motar ne kawai ya zo ya buga wa sabuwar motata mai tsada, ga shi duk […]

Ibo da kudi
Ibo da kudi

Wani dan kabilar Ibo ne ya yi hadari da sabuwar motarsa mai tsada, ya yi kokari ya tashi ya kira dan sanda ta waya. Da ya iso wurin sai ya ce masa: “Don Allah ka duba ka gani, wannan mai motar ne kawai ya zo ya buga wa sabuwar motata mai tsada, ga shi duk ta lalace.” dan sanda ya girgiza kansa, ya ce wa Ibon: “Kai wane irin mutum ne, ta mota kake alhali ba ka lura ba cewa an datse maka hannu, ga shi nan yana ta zubar jini?” Ibon nan ya duba ya ga babu hannunsa daya, sai ya saka kuka, ya ce: “Chineke, ina agogona da zobbana na zinare!?”
Daga Bashir Yahuza Malumfashi, 08098157899

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida