ICPC za ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kebbi
Hukumar ICPC za ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kebbi, Alhaji Sa’idu Dakingari a gaban babbar kotun jihar kan zargin cin hanci da almubazzaranci da kudin gwamnati. Za a gurfanar da shi ne mako mai zuwa tare da tsohon sakataren gwamnatinsa.

Hukumar ICPC za ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kebbi, Alhaji Sa’idu Dakingari a gaban babbar kotun jihar kan zargin cin hanci da almubazzaranci da kudin gwamnati.
Za a gurfanar da shi ne mako mai zuwa tare da tsohon sakataren gwamnatinsa.