Idan Jam’iyyar AD ta kafa gwamnati za ta rage matsalolin al’umma – Mairiga

Shugaban Jam’iyyar AD reshen Jihar Bauchi, Alhaji Mahmood Mairiga ya bayyana damuwarsa kan yadda ake ci gaba da fuskantar karancin wutar lantarki a jihohin kasar nan duk da cewa Najeriya na daya daga cikin kasashen da suke da dimbin arziki a nahiyar Afirka.