Idan makamai kuke nema ku je Sambisa- Shehu Sani ga jami’an tsaro

Sanata Shehu Sani ya yi Allah wadai da yadda wasu jami’an tsaro far wa gidan Chief Edwin Clark inda suka bincika. A shafinsa na twitter, Shehu Sani ya ce, “ Yadda aka far wa gidanChief EK Clark abin takaici ne. Dattijon ya cancanci a rika mu’amala da shi cikin girmamawa. Idan makamai kuke nema ku […]

Idan makamai kuke nema ku je Sambisa- Shehu Sani ga jami’an tsaro
Idan makamai kuke nema ku je Sambisa- Shehu Sani ga jami’an tsaro

Sanata Shehu Sani ya yi Allah wadai da yadda wasu jami’an tsaro far wa gidan Chief Edwin Clark inda suka bincika.

A shafinsa na twitter, Shehu Sani ya ce, “ Yadda aka far wa gidanChief EK Clark abin takaici ne. Dattijon ya cancanci a rika mu’amala da shi cikin girmamawa. Idan makamai kuke nema ku tafi dajin Sambisa. Ya kamata ‘yan sanda su nemi afuwarsa.”