Ilimi ya tabarbare a shekara 52 da samun ’yancin Najeriya – Hakimin Rahama

Wani tsohon malamin makaranta, kuma Hakimin Rahamar Saminaka a Jihar Kaduna, Alhaji Rabi’u Ibrahim ya ce babu shakka, harkokin ilimi sun tabarbare a cikin shekara 52 da samun ’yancin Najeriya.