Illolin barace-barace

Barace-barace dai a yau sun zama jari a  a zukatan wasu ’yan Najeriya, kuma abin da ya kawo haka shi ne duk inda  ka nufo a kan titi sai ka tarar da wani ko wata ko kuma wasu kebabbum mutane, cikin gungu suna kiran a taimaka a ba su sadaka.