Ina iya cinye tukunyar abincin biki da ruwa garwa biyu – Acici Sarkin ci na Jihar Legas

Wakilinmu ya samu tattaunawa da wani Ahmed Rufa’i, wanda yake da yawan cin abinci, har ta kai ana yi masa kirari da  ‘Acici Sarkin masu ci na Jihar Legas, ba ka koshi ranar biki ko suna, sai ranar Sallah.’

Salihu Lukman ya fice daga Jam’iyyar ADC

Kotu ta hana FRSC tare motoci a titunan Kano

An gurfanar da wanda ya kashe matarsa da ƙona gida

Atiku ya caccaki Tinubu kan rikicin BCDA