Ina kallo ’yan bindiga suka kashe mijina — Rabi Ahmed
A ranar Lahadin da ta gabata ne wadansu ‘yan bindiga suka harbe wani injiniya da ke aiki a kamfanin sadarwa na Airtel, mai suna Ahmed Usman Ishak a kofar gidansa da ke unguwar Janbulo