Ina nan da raina – Sardaunan Mawaka

Fitaccen mawakin fadakarwar nan da kuma nishadi, Abdul’aziz dahiru wanda aka fi sani da Sardaunan Mawaka ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa ya rasu sakamakon hadarin mota a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja.