INEC ta tabbatar da dan takarar PDP Gwamnan Bayelsa
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta sanar da Sanata Duoye Diri, a matsayin zababben Gwamnan jihar Bayelsa, ta bayyana hakan bayan soke zaben dan takarar Gwamnan jihar David Lyon na jam’iyyar APC, da kotun kolin ta sanar a baya wanda ya lashe zaben. Cikakken rahoton na nan tafe.
Dan takarar Gwamnan Bayelsa na APC Lyon Diri da dan takarar PDP Douye Diri
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta sanar da Sanata Duoye Diri, a matsayin zababben Gwamnan jihar Bayelsa, ta bayyana hakan bayan soke zaben dan takarar Gwamnan jihar David Lyon na jam’iyyar APC, da kotun kolin ta sanar a baya wanda ya lashe zaben.
Cikakken rahoton na nan tafe.