INEC za ta gudanar da karashen zaben Delta ranar Lahadi
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) reshen Jihar Delta ta ce za ta gudanar da karashen zabe a kananan hukumomi biyu na jihar. Baturen zaben jihar, Dokta Monday Tom, ya ce za a gudanar da zaben ne ranar Lahadi a kananan hukumomin Ukwani da Warri ta Kudu. Dan shekara 35 ya kayar da Shugaban Majalisar Dokokin […]
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) reshen Jihar Delta ta ce za ta gudanar da karashen zabe a kananan hukumomi biyu na jihar.
Baturen zaben jihar, Dokta Monday Tom, ya ce za a gudanar da zaben ne ranar Lahadi a kananan hukumomin Ukwani da Warri ta Kudu.
Ya bayyana cewa za a yi zaben ne saboda rashin kai kayyyakin zabe masu muhimmanci da hukumar ba ta yi ba a ranar Asabar.