Injiniya Sadik Mahmoud ya kwanta dama
dan takarar Gwamnan Jihar Bauchi a karkashin tsohuwar Jam’iyyar CPC da kuma APC Injiniya Sadik Mahmoud ya rasu bayan ya yi fama da gajeruwar jinya a Abuja.  Marigayin ya rasu ya bar matan aure biyu da ’ya’ya 16 da jikoki da dama.Da yake zantawa da Aminiya a Bauchi tsohon shugaban Jam’iyyar CPC na Jihar Bauchi […]
dan takarar Gwamnan Jihar Bauchi a karkashin tsohuwar Jam’iyyar CPC da kuma APC Injiniya Sadik Mahmoud ya rasu bayan ya yi fama da gajeruwar jinya a Abuja. 
Marigayin ya rasu ya bar matan aure biyu da ’ya’ya 16 da jikoki da dama.
Da yake zantawa da Aminiya a Bauchi tsohon shugaban Jam’iyyar CPC na Jihar Bauchi Alhaji Karamba Ibrahim Misau ya bayyana marigayin a matsayin mutumin kirki wanda ya bada gagarumin gudunmawa wajen ciyar da Jihar Bauchi gaba a lokacin rayuwarsa.