Intanet ta sauwake hanyar samun ilimi – Farfesa Abdallah
Fitaccen malamin nan na Jami’ar Bayero da ke Kano, Farfesa Abdallah Uba Adamu ya ce kimiyyar sadarwa ta zamani ta taimaka wa jama’a wajen samun ilimi a sauwake.