Iran ce kan gaba a zartar da hukuncin kisa – Amnesty
Qungiyar Kare Haqqin xan Adam ta Amnesty International ta ce an samu qaruwar mutanen da ake yanke wa hukuncin kisa a bara, mafi girma da aka tava samu cikin shekaru da dama.